Muujizar Al-kurani 1

by Misbah Tk.


Music & Audio

free



Assalamu Alaikum WarahmatullahWannan Application ne da yake dauke da karatun Muujizar Al-kurani na sauti wanda Dr. Nasir Tijjani Kankarofi ya gabatar. Wannan application yana dauke da Audio guda 40.Ayi sauraro lafiya